Labarai
Fiye Da Jiragen Alfarma Guda 6 Sunka Sauke Amaryar Ɗan ministan Shari’a Abubakar Malami (Hotuna)
Labari A Cikin Hoto: Fiye Da Jiragen Alfarma Guda 6 Ne Su Ka Sauke Amaryar Ɗan Gidan Ministan Shari’a Na Ƙasa Abubakar Malami, A Jihar Kebbi, Tare Da Sauran Dangin Dokin Karfe nayi kokarin zakulo muku wadanda hotunan
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com