Labarai
Dan Shekara 40 Ya Yi Wa ‘Yar Shekara 10 Fyade A Jihar Yobe
Advertisment
Wannan wani mutum ne ‘dan shekara 40 mai suna Kullima Bulama wanda ya fi shahara da sunan Goske Malam da ya yi wa wata yarinya karama ‘yar shekara 10 fyade.
Wannan mummunan aika-aika ya faru ne a garin Damaturu jihar Yobe, tuni dai ‘yan sanda sun cafke Goske Malam, idan an kammala bincike za a gurfanar da shi a gaban kuliya.
Allah Ka kawo mana karshen masu aikata laifin fyade. Amin.
Daga Datti Assalafiy
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com