Labarai

Kiki Osinbajo Ɗiya Mataimakin Shugaban Kasa Tayi Martani Kan Zargin Gidan Miliyan 800

Advertisment

Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan,  Jackson Ude da ya zargi mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da karbar Biliyan 4 a hannun mukaddashin shugaban EFFC, Ibrahim Magu ya kuma zargi diyar shugaban kasar da kashe Miliyan 800 akan wani shagonta.

Yace ya kamata a tambayeta ina ta samu Miliyan 800 data zuba a shagonta dake Abuja.
Saidai Kiki ta ta mayar da martani inda tace tana mamakin babban Mutum kamarsa da yana da diya kamarta zai kirkiro karya ya jingina mata.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button