Kannywood

Ina Neman Mijin Aure ! Babu Abinda Nake Jira Sai Mijin Aure ~ Momee Gombe

Momme gombe ta bayyana cewa tana matukar alfahari da masoyanta tace hakika masoya sune mu idan babusu muma babumu dole sai da masoya Sana’armu zata Cigaba.
Ta  bayyana hakan ne a gidan wasa rawa dake mararaban Nyanya dake abuja da jihar Nasarawa momme Gombe dai jarumace a masana’antar cannywood yanzu haka tayi aure har sau biyu a rayuwarta…

Ta ce ko yanzu na sami miji zanyi aure babu abinda zan jira miji kawai nake jira

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button