Labarai

Wata Sabuwa ! Rakicin Apc Tunibu Zai Maka Su Buhari A Kotu

Bangaren Jam’iyar APC masu biyayya ga Bola Tunubu Sunce kwata kwata basuji dadin rashin nuna goyon bayan Shugaba buhari ga nasu bangaren ba labarin da muke samu shine yanzu haka mabiya Tunubun na kokarin maka Shugaba buhari a kotu dashi da sauran masu nuna adawa da nasu bangaren.

a jiya ne dai sakataren Jam’iyyar APC na kasa Mai biyayya ga tsagin Bola Tunibu ya kalubalanci matsayar da shugaban kasa ya dauka na cewar Mr. Victor Giadom shine shugaban jam’iyyar APC na kasa. Sunce su Mr Hilliard Eta shi suka sani a matsayin shugaban jam’iyyar APC ba wanda Buhari yake so ba.
Jaridar mikiya na wallafa.

Bayan haka shafin Hausaloaded ya samu cewa daga P.A din Buhari Bashar Ahmad akan mutane  masu son sanin shin Tinubu ne shugaban jam’iyyar Apc na kasa, a’a bashi bane.
Baima cikin memboba na”National Executive committee (NEC) na jam’iyyar .
Bugu da kari ma bai halarci taron NEC da ankayi ba.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button