Kannywood
Rawar Girgiza Na Wakar Safara’u Ya Tada Kura
Advertisment
Rawar Wakar Safara’u Na Girgiza Ta Tada Qura A Shafukan Sada Zumunta, Tunda Safara’u Ta Fara Waka Yawancin Matan Arewa Harda Wanda Ba Hausawa Ba Suna Jin Dadin Wakokinta Sosai Inda Suke Yawan Hawa Wakokin A Shafukan Sada Zumunta Musanman Na Tiktok.
Wakokin Nata Da Takeyi Tare Da Ubannin Gidanta, Wakoki Ne Dake Tafiya Da Zamani, Duk Da Cewa Wakokin Nasu Ba Masu Tarbiyya Bane, Mun Harhado Muku Wasu Bidiyon Wakokin Nata Wanda Yan Matan Tiktok Su Hau Inda Suke Girgiza Son Ransu.
Ga Bidiyon Nan Ku Kalla Domin NishadantuwarKu.
Advertisment
https://youtu.be/J-sSadPocqY
Via Hausamini