Kannywood
Bidiyo : Kalli Bidiyon Nazir Sarkin Waka Ya bayyana Abinda Yasa Ya Ajiye Rawaninsa
Advertisment
Daga jiya zuwa yau mutane sunka takarda sarkin waka nazir m ahmad da ya ajiye rawaninsa na sarkin wakar san kano.
Wanda daman mutane suna tunanin ya za’a yi da wannan matsayi da tsohon sarki sanusi lamido sanusi na II ya bashi.
To shine shafin BBC Hausa sunka yi hira da shi wanda ya bada dalilinsa na ajiye wannan matsayi da dalilin da yasa anka bashi wannan matsayi. Ga bidiyon nan sai kuyi kallo lafiya.
Naziru Sarkin Waka ya bayyana wa BBC abin da ya sa ya ajiye rawaninsa. pic.twitter.com/0f258sseug— BBC News Hausa (@bbchausa) March 18, 2020
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com