Kannywood
Zafaffan Hotunan wankan Sallah na Rahama Sadau 2023
Jaruma Rahama sadau ta fitar da sababbin hotunan ta tana taya al’ummar musulmi murna babba sallah.
Jaruma Rahama Sadau ta wallafa wannan hotunan ne a shafinta na sada zumunta a yau din nan.
Ga hotunan nan kasa.