Kannywood

Kalli Hotunan Shagalin Bikin Matashin nan da Yayi Wuff Da Tsula -tsulan mata biyu a rana Daya

Advertisment

– Bayan daurin auren, an cigaba da kasaitacciyar liyafa a dakin taro na Apo Resettlement dake Abuja Shugaban matasan jam’iyyar APC na gundumar Garki, Hon Babangida Sadiq Adamu a ranar Asabar da ta gabata ya aura mata biyu a rana daya a Abuja.
Adamu ya auri Malama Maimuna Mahmud da Malama Maryam Muhammad Na’ibi.
Wannan dai sune hotunan kafin aure wanda a turanci ake kira “Pree-wedding”.

Ga hotunan wajen shagalin amare da ango nan kasa.
 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button