Labarai

Ga ƙoshi Ga Kwana Wunya : Nima Ina Cikin Zawarawa Miliyan 258 A Duniya ~ Sadiya Faruq

Matsayinta na bazawara hajiya sadiya umar farouq minisatan walwala da jinkan al’ummar Nageriya tace nima na shiga sahun masu murnar zagayowar Ranar zawarawa ta duniya wacce ake yinta a ranar 23 na watan jun din kowacce shekara.



Ministan tace kawo yanzu zawarawa a duniya sun kai mutun kimanin milyan 258m a baki dayan duniya.


 sadiya ta kara da cewa zamu cigaba da kare mutuncin kanmu da sauran hakkokin bil-adam na duniya 
A Karshe Tace barkanku da ranar zawarawa ta duniya

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ADVERTISMENT
Back to top button