Kannywood

Bidiyo: Kalli Bidiyo Babbar Magana Abinda Wata Tsohuwa Tace Akan Adam A Zango Yabawa Kowa Mamaki

Advertisment

Acikin bidiyon Tsohuwar ta bayyana cewa tana daga cikin masoya Adam a Zango kuma tanaso taganshi da ido tasa mashi Albarka.
Wanda wannan ya nuna cewa wannan baiwar Allah soyayyar da ke tsakanin ta da danta zango tayi matukar nisa sosai.
Ga bidiyon kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button