Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi ft Tijjanin Gwandu – Coronavirus
Advertisment
Wannan wata ta kaitaciyar waka ce da isah Ayagi da Tijjanin Gwandu mai wakar ” Abba Gida Gida” tare da fati niger sunkayi akan wannan cuta da ta addabi Duniya Allah yayi mana sauki amen.
Wanda shine munka kawo muku wannan waka domin sauraren irin tasu bajinta akan Wannan cutar Covid 19.
Download and enjoy
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com