Addini
AUDIO : Sahihin Maganin Cutar Coronavirus – Malam Baahir Ahmad sani Sokoto
kADA KU BARI A BAKU LABARI !!!
SAHIHIN MAGANIN CUTAR CORONAVIRUS COVID 19
Alhamdulillahi a yau ne Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto aya gabatar mana da muhadara mai taken SAHIHIN MAGANIN CORONA-VIRUS
Ya gabatar da darasin a Masallacin Masjidu Ali bin Abu Daalib, dake koko road Sokoto, da misalin karfe 5:00pm na yammaci yau
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Malamin addinin Musulunci ne, kuma kwararren ‘dan boko masanin kimiyya wanda ya karanci ilmin Biology.
Idan baku manta ba, a satin da ya gabata mun saka muku darasin da ya gabatar akan Corona-virus, kun saurari jawaban da yayi a ilmance ya tabbatar da dalilansa na cewa cutar Coronavirus kirkiranta akayi a hukumar leken asiri da tattara bayanan sirrin tsaro na Kasar Amurka wato CIA
Kuma Malamin yace kafin su kirkiri cutar sai da suka hada maganinta, amma sun boye ne, sai sun cimma abinda suke so kafin nan sai su bayyana maganin, to idan Allah Ya kaimu gobe Malam zai fada mana maganin Coronavirus da taimakon Allah.
‘Yan uwa na garin Sokoto kada ku bari a baku labari, wadanda suke tare damu wanda ga link nan mun kawo muku domin saukar da wannan mahadara.
Allah Ka saka masa da alkhari, Ka kareshi daga dukkan sharri, Ka bashi ikin fadin daidai Amin
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com