Hausa Musics
MUSIC : Adam A Zango ft Lilin Baba – Korona
Advertisment
Albishirinku yan uwana ma’abota sauraren wakokin hausa a yau kuma munzo da sabuwa waka mai suna “korona” tare da shida lilin babba.
Wanda suma sunyi tasu fadakarwa akan wannan cutar muna rokon Allah yaye mana wannan cuta amen.
Download, enjoy and share
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com