Hausa Musics
[MUSIC] Garzali Miko – Ke Daya ce


Advertisment
Ina ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Ke Daya Ce’
Wakar ke Daya ce waka ce a mawakan hausa da babu ko da wuya kaji wanda yayiwa Aljanah waka amma gashi Garzali Miko yayi.
Garzali Miko yayi kokari sosai wajen yin wakar Ke Daya ce ko waye yayi masa tarko zakuji a wakarsa
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.