Hausa Musics

MUSIC :Dan Musa Prince – Dawo Dawo

Dan Musa albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Dan Musa Prince  ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Sirin Gold album.

Dan Musa Prince mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘Dawo Dawo ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.

MUSIC :Dan Musa Prince - Dawo Dawo

A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘Dawo Dawo’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2023.

Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button