Hausa Musics

[MUSIC] Aminu Ala – Farfeshiya Album

[MUSIC] Aminu Ala  - Farfeshiya Album
Sababben wakokin Aminu Abubakar Ladan wanda anka fi sani da suna Aminu Ala ,Wasu ma na masa laqabi da Alan waka to hakane ? shin ko ba haka ba ne ni dae nasan wannan sunan ya chanchanta da shi sbd Aminu Ala mutum ne da Allah yaba shi basira wajen fadin wakar hausa wanda har da jami’o’i suna gayyatar wajen bukin hausawa.
Da kuma kungiyoyin ladibai da ke kwalejin hausa suna gayyatar suna karamasa .
A Yau muna dauke da new album mai sunan FARFESHIYA wannan album dae yana dauke da wakoki masu dauke da kaifiyya,salon maganar hausa da dae maka mantansu.
Domin saukar da wadanan Audio sai ka saukar daya bayan daya .
 
Farfeshi Album song -1[Aminu Ala]
 
 
 
Farfeshi Album song-2 [Aminu Ala]
 
 
 
Farfeshi Album song-3 [Aminu Ala]
 
 
 
Farfeshi Album song-4 [Aminu Ala]
 
 
Farfeshi Album song-5 [Aminu Ala]
 
 
 
Farfeshi Album song-6 [Aminu Ala]
 
 Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button