Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Yamu Baba Ft Zainab _ Sambisa 2
Advertisment
Wannan cigaban wakar sambis ce wanda Ibrahim yamu baba da zainab usman wanda ake kira da suna zainabsambisa.
Da cigaban wakar su ta sambisa wanda abin zai matukar burgeku idan kun ka kalli wannan wakar bidiyon wakar zaku jidadinta.
Wanda mun kawo muku Youtube kai tsaye zaku iya kallonta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com