Kannywood

Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un: Allah Yayiwa Mahaifin Jaruma Hafsat Idris Barauniya Rasuwa

Advertisment

Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un,a yau da safen nan muna samu labarin rasuwar mahaifin jaruma hafsat idris barauniya wato Allah yayiwa mallam idris rasuwa a yau kamar yadda jarumar tayi posting a shafinta na instagram.

Amadadin ceo Hausaloaded da mabiyanta na mika ta’aziyya zuwa ga Hafsah Idris Allah ya jikansa yayi masa rahama amen.

Wannan shine posting da jarumar tayi zaku iya latsa wannan link Domin  shiga kuyi mata gaisuwa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button