Kannywood
Abun Sha’awa A kannywood: Kalli Hotunan (pre-wedding) Na Garzali Miko Da Hadiza Saima muh’d
Advertisment
A yau shafin Hausaloaded yazo muku da wasu sababbin hotunan saurayi garzali miko da kuma Tsohuwa cikin matan kannywood wato Hadiza Muhammad a matsayin matarsa Sai wannan zance gaskiya fim ne mai suna “Budurwar zuciya” wanda a nuna wannan fim kamar haka:-
Zamu nuna wannan shahararren Shirin Ranar idin Babbar Sallah a
KANO
KADUNA
ZARIA
ZAMFARA Insha Allah #Budurwarzuciyathemovie
Written by @yakubukumo
Sound @saddiqsayaya
Lyrics @nazifiasnanic
Light @nurahudu40
D.o.p @umar_tage
Art Director/Set Design @tahiritahir_abba
Costumes @kamal_i_hikima
Continuity/ Asst. AD 2 @yunusamuazu1
Asst. AD. @bshrdtti
Produced by @nazir_danhajiya
Directed by @sunusi_oscar__442
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com