Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Yahya Na Murna Sallah A Garin Gusau
Wannan wasu zafaffan hotunan zaffafan hotunan Maryam yahya ne a garin gusau zamfara state,wajen wasan sallah bana.
Wanda a cikin hotunan zakuga abokin aikinta saifullahi tare sun kaje.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.















