Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Wazeery Lailah Labarina Barka Da Sallah
Advertisment
Jaruma maryam wazeery wanda ankafi sani da Lailah a cikin shirin labarina mai dogon zango wanda ta fito yar masu hannu da shuni wanda kuma kyauta gare ta bakomai da taimakon mutane duk a cikin Wannan film, wanda yanzu an kamala zango na biyu bayan sallah nan za’a cigaba da zango na ukku kamar yadda mai bada umurni aminu saira ya fadi.