Kannywood

Ikon Allah Kalli Zafaffan Hotunan Yarinyar Da Tayi Fim Din Takwara Ummi Ta zama Budurwa Tare Da Zango

Ummi rahab wanda anka fi sani da ummi takwara tayi wani irin saurin girma wanda yanzu haka tana daya daga cikin jaruman da zasu haskaka a sabon shirin adam a zango wanda yake dauka yanzu haka mai suna “Farin wata”.
Wanda akwai jarumai mata masu tasowa a cikin wannan shiri wanda tun girmanta wannan film shine na farko da za’a fara haskakata.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
 
 
 
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button