Kannywood
Sautin Murya: Adam a zango Ya Fadi Abinda Yake tunawa Dashi Game Da Jaruma Fadila Da Yadda Tayi Zama a Kamfaninsa
Advertisment
Wannan wani sautin fira ce da ankayi da jaruma adam a zango da inda yayi kicibis da labarin Mutuwar wannan jaruma da kuma irin yadda ya zauna da ita.
Wanda yayi gamsasashin bayyani da halayen ta da mutuncin wannan jaruma.
Ga sautin murya nan cikin faifan bidiyo nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


