Politics Musics

AUDIO : Saniyo M Inuwa – Mu Abba muke so Gwamnan A kano 2019

Advertisment

Wannan wata sabuwa waka ce wanda matashi kuma fasihin mawaki wato saniyo m inuwa ya rerawa Abba kabiru yusuf akan shine Zaben su gwamnan kano In Allah yaso a karkashin jam’iyar pdp.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar :-

? Ga mai saukakawa al’umma mu wa zai dauko  jarabbabe.

? Mu Abba kabiru muke kauna muke  ra’ayin  yau  har ma gobe.

? Wai oho yace zai maimaita kuyi masa tusar alah gaigai.

? Baba Kwankwaso mai kwana sallah gashin gira kare idanu.

? Chanchanta mukabi wasu sun koya mana wayo.

? Abba Gida Gida Abba.
Abba Gida Gida Abba.
Abba Gida Gida Abba.

? Allah Allah bata mutum ba, Sunki Allah zaya amince.
Saukar da wakar kuma kuyi Share to your friends
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button