Addini
Bidiyo : Bayyani Akan wasu Batagari Masu Karya Da Sunan Dr ~ Dr Muhd Sani R/Lemo
Bayani akan wasu batagari masu yin sojan gona da sunan Dr. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo ,zakuji irin yadda dubun wani batagari mai karya da sunan malam yayi muryasa yace shine alhalin bashi bane.
Wanda a ciki zakuji irin yadda anka kama masu irin wannan sojan gona kuma zakuji muhimmiyar shawara daga bakin dr akan waddan batagari wanda yana da kyau ku saurara domin sanin wannan sanarwa daga bakin shehin malami.
Ga bidiyon nan kasa.