Addini
Bidiyo : Waye Ke zagin Annabi s.a.w Malaman Hadisi ko Abduljabar ~ Sheikh Asadus sunnah
Advertisment
Sheikh Yusuf Asadus sunnah yayi bayyani cikakken kan shin waye ke zagin Annabi Muhammad s.a.w malaman hadisi ko Abduljabar kabara wanda.
Zakuji ya kawo hujjojisosai akan irin abubuwan da yake aikatawa wanda zaku gani a cikin wannan bidiyo.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com