Kannywood
Aisha Buhari Ta Sake Karrama wasu Jaruman Kannwood A Villa (Kalli A cikin Hotuna)
Har’ila Yau Hajiya Aisha Muhammadu Buhari Ta Sake Karrama Wasu Daga cikin Jaruman Kannywood Wanda Suka Hada Da Jarumi Ali Nuhu Ibrahim Maishinku, Nazir Ahmed, Falalu A. Dorayi, Bello Muhammad Bello Da Sauransu….
Ko Gwamnati Yaushe Zata Fara Karrama Yan Social media????
Ali nuhu
Ibrahim maishinku
Falalu Dorayi
Sarkin waka nazir m ahmad
Bello muhammad bello.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com