Addini

Sheikh Dahiru Bauchi Shi Kadai Ne Mai Irin wannan Tarihi A Duniya (Hoto)

Advertisment

A yau shafin Hausaloaded yayi kichibis da wani labari daga kafa sada zumunta wanda ta nuna irin samun wannan Tarihi sai dai wanda ba’a sani ba.
Ga abinda anka nuna.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi: Rayuwar sa Tayi Albarka Shi kaďai Aka Samu Da Wannan Tarihin A Duniya Tun Kafuwarta.
●Yaransa 95
●Jikoki 406
●Jikokin yaransa 100
●’Ya’ya da jikokinsa duka sunyi karatun addini da na zamani..
● ‘Ya’yansa 77 cikin 95 mahaddata Qur’ani
●Jikokinsa 199 cikin 406 Mahaddata Qur’ani
● Jikokin ‘ya’yansa 12 Mahaddata Qur’ani
●’ya’yansa da jikokinsa da jikokin ‘ya’yansa su 300 kenan mahaddata Qur’ani cikin 601″
● Da Wannan Sheikh ya zamo ďaya tilo tal a tarihin duniya da Allah ya masa wannan baiwa..
Da hakane Cholan Book Of World Records Ta Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi Da Kambun Girmamawa, Sannan Ta Shigar Da Shi Tarihi shine ďaya Tilo A Duniya Da Aka Taba Samun Wannan Baiwa Na Ban Al’ajabi a Tare Da shi….
Allah ya karawa rayuwa albarka Maulammu lafiya da jinkiri mai amfani albarkacin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam…

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button