Addini
Bidiyo : Subahanallahi!! Abinda Ake Gudu Kenan Gashi Gaskiya Ta Bayyana
Advertisment
Subahanallahi!! Abinda Ake Gudu Kenan Gashi Gaskiya Ta Bayyana
Wannan wani sako ne wanda sheikh Asadus Islam yayi akan wannan Zanga zangar endsars da akeyi a abuja wanda yanzu ta zagaya ko ina.
Wanda malamin yayi magana akan wawaye cikin addinin Kiristan da wawaye daga cikin addinin Musulunci da cewa malamai su daina magana akan wannan abu protest.
Wanda ya kamata mutane su san cewa fa mu musumai addini ne a cikin wannan rayuwarmu.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/j1WtXhKcZMY