Hausa Musics
VIDEO : Yamu Baba – Malama Ft Zainab Sambisa Ft Zainab bauchi
Mawakan barkwancin nan wato Yamu Baba tareda abokiyar Barkwancin tasa Zainab Sambisa da kuma bakuwar fuska me suna Hafsat Bauchi sun zo mana da sabuwar waka mai taken “Malama”.
Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.
Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da bandariya.