Hausa Musics
MUSIC: Auta Mg Boy – Soyayya ba fada bane
Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘soyayya ba fada bane’.
Wakar ‘soyayya ba fada bane’ ita ce Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.
Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.
Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya a tsakanin masoya.