Hausa Musics
MUSIC : Kawu Sarki – Alkibla
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki.
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Alkibla”.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 domin saukarda waka.