Kannywood

Adon gani Ga fara’a Ga Hanci ga kuma zubi irin Na Yar fulani, Jaruma Zata Sa Maza Layi Ganin Wannan Hotuna

Advertisment

Ba sai ka wahalar da kanka ba, ganin hotuna fitacciyar jaruma Maryam Booth zaka hangi abun da Nura ya hango yayin da yake rubuta wakar shi.

Jarumar ta sako wannan hotunan a shafin ta na Instagram.

Ga kyau ga fara’a ga zubin irin yar fulani.

Sources:pulse.ng

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button