Uncategorized
TIRKASHI! : An Sace Sadaki Bayan Daurin Aure A Kano
Advertisment
Daga Shafin Yasir Ramadan Gwale
“Jiya (Juma’a) na yi Sallah a Masallacin Al-Furqan. Sai aka daura aure, aka bada sadaki dubu hamsin. Amma ana gamawa, kafin Waliyyi ya fito daga masallaci, har an sace sadakin. Ya duba aljihunsa, ya kara dubawa, ina! sun yi masa garin nan, Allah ya kyauta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com