Kannywood
HOTUNA: Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Halima Atete (Sarauniyar Kannywood)
Jaruma Halima Atete Daya Ce Daga Cikin Fitattun Jaruman Masana Antar Shirya Fina-finan Hausa Na Kannywood,
Kuma Tana Sahun Gaba Gaba Cikin Manyan Matan Da Har Yanzu Tauraruwar Su Take Haskawa.
Sannan Kuma Jaruma Daya Tilo Mai Sarauta, Data Samu Nadin Sarautar Sarauniya, Daga Daya Cikin Manyan Masarautun Gargajiya A Nigeria.
Wanda Hakan Yasa Yanzu Haka Ake Yi Mata Lakabi Da Sarauniyar Kannywood.
Kalla Cikin Hotuna.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com