Uncategorized
[MP3] Illar Harshe 01_ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Advertisment
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana musulmi barka da yau da fatan kowa yana lafiya .
Alhamdulillahi a yau nazo muku da wata lecture mai kyau wanda ni da kai ,ke,su ,mu duk muna amfani da shi
wanannan shine lecture mai Taken :ILLAR HARSHE 01 wanda nan gaba in sha Allah zai xo muku nan ba da dadewa ba.
wanda babban mallamin nan kuma haziqi wajen jajircewa akan kwamitin Hisbah .Allahu Akbar ,wanannan mallam shine
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
domin ka saurari wanannan lecture sai ka latsa nan
Ayi sauraro lafiya
Allah ya bamu iko da wananna wa’azi
Dan Allah kayi sharing zuwa ga abokanka na Facebook or whatsapp.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com