Uncategorized
MP3 Tarihin Dr Muhammad sani umar R/lemo. Daga Bakinsa Audio sound
Advertisment
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barkamu da warahaka da fatan kowa yana lafiya a yau nazo muku da wasu nasan in shaa Allah suna son jin wanannan bayyani wani kila ya karanta a Net to Alhamdulillahi yau gashi daga bakin mallam wato
Dr Muhammad sani umar R/lemo
tarihin rayuwarsa domin sauraren daga bakinsa shi
please share to your friends in Facebook and whatsapp
posted Abuabakar Rabi’u
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com