Tinubu
-
Labarai
Shehu Sani ga gwamnoni: Ku dena ɗiban kuɗin talakawa ku na kai wa Tinubu gaisuwa a jiragen haya
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya yi kira ga gwamnonin Najeriya da su daina barnatar da…
Read More » -
Labarai
Ko Shekaru 30 Tinubu Zai Yi Akan Mulki Ba Zai Iya Komai Ba-Bwala
Wani jigo a jam’iyyar PDP, Daniel Bwala, ya ba da shawarar cewa gwamnatin shugaba Bola Tinubu na iya zama kamar…
Read More » -
Labarai
Ka gayawa Tinubu gaskiyar halin da Najeriya ke ciki – Fayemi ga Ganduje
Wani tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Kayode Fayemi, ya bukaci shugaban jam’kyyar APC, Umar Ganduje, ya sanar da shugaba Bola…
Read More » -
Labarai
Ƙaddara ce kawai ke samar da shugabanni irin Buhari A Nijeriya – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari a matsayin mai rikon amana, gaskiya da adalci da…
Read More » -
Labarai
Mutanen Tudun-Biri sun mutu da kalmar shahada – Tinubu
Shugaba Tinubu ya fadi haka ne a lokacin da yake jaddada ta’aziyarsa ga ‘yan uwan mamatan a fadar Shehun Borno,…
Read More » -
Labarai
Take-Taken Tinubu Sun Nuna Bai Damu da Gyara Tsaron Arewa Ba – manyan arewa
Kungiyar dattawan Arewa ta caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan mayar da hankali a lamuran tattalin arziki maimakon tsaro a…
Read More » -
Labarai
Kasafin kuɗin da Tinubu ya gabatar cike yake da bashi da yaudara
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta bayyana kasafin kuɗin ƙasar 2024 a matsayin “na yaudara wanda ba shi…
Read More » -
Labarai
Kasafin kuɗin 2024 : Talauci,yunwa, rashin tsaro lallai su san inda dare ya yi musu gamu nan zuwa – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatar da kudurin kasafin kudinsa na farko ga ƴan Majalisar dokokin Najeriya. Bisa ga kasafin…
Read More » -
Labarai
Buhari Bai Raga Ko Kwabo A Lalitar Gwamnati Ba – Nuhu Ribadu
Babban mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaron kasa Nuhu Ribadu ya bayyana Mai baiwa shugaban kasa shawara kan…
Read More » -
Labarai
Bashin Da Najeriya Ta Ciyo Ya Karu Zuwa Tiriliyan N89.3
Bashin da ake bin Najeriya ya karu da Naira tiriliyan 20.6 a sakamakon faduwar darajar Naira a watanni biyar da…
Read More »









