Nijeriya
-
Labarai
FBI : Amurka ta kama wani shugaban karamar hukuma a Nijeriya kan zargin badakalar $3.3m
FBI ta Amurka ta kama wani shugaban karamar hukuma a Nijeriya kan zargin badakalar $3.3M Rahotanni sun bayyana cewa hukumar…
Read More » -
Labarai
MATSALAR TSARO: Najeriya ta zama abin dariya a tsakanin kasashen duniya – TY Danjuma
Tsohon babban hafsan tsaron Najeria, Janar Theophilus Danjuma ya bayyana matsalar tsaron da ta addabi kasar a matsayin abin kunyar…
Read More » -
Labarai
Har yanzu Nijar ba ta bude boda ba
Nijar ta hana a tsallaka iyakarta, sa’o’i 72 bayan sanar da bude boda kasar da Nijeriya kamar yadda jaridar Daily…
Read More » -
Labarai
YANZU YANZU : An buɗe bodar Nijeriya da Nijar
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarni a buɗe iyakokin ƙasar da na Nijar nan take. TRTAFRIKA ta…
Read More » -
Labarai
Ƙudurin Tinubu Na Samar Da Abinci Ba Faɗe A Fatar Baki Ba Ne Kaɗai, Gaskiya Ne – Minista
Karamin Ministan Albarkatun Ruwa da Tsaftar muhalli, Alhaji Bello Goronyo, ya ce, kudurin Shugaba Bola Tinubu kan batun samar da…
Read More » -
Labarai
Shugabancin Tinubu ba sa’a ba ce, mu’ijiza ce daga Allah – Shettima
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa samuwar Bola Tinubu a matsayin shugaban Najeriya, ba sa’a ko gam-da-katar ba…
Read More » -
Labarai
Sheikh Pantami ya gwangwaje dalibar da ta lashe gasar musabaƙa da kyautar mota da tallafin karatu
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya gwangwaje dalibar da ta yi nasara a gasar musabaka ta duniya da…
Read More » -
Labarai
Ƙungiyar Masu Biredi Ta Nijeriya Ta Nemi Membobinta Su Dakatar Da Ayyukansu
Ƙungiyar masu Biredi da haɗa kayayyakin abinci da fulawa ta Nijeriya, wato AMBCN a taƙaice ta shelanta dakatar da ayyukanta…
Read More » -
Labarai
Dawo da Tallafin Man Fetur shi ne mafita yadda talakawan Nijeriya Za su Samu sauki – Kwankwaso
Dawo da Tallafin Man Fetur shi ne mafita yadda talakawan Nijeriya Za su Samu sauki Amma bayar da tallafin kuɗi…
Read More » -
Labarai
Tsadar Rayuwa: Najeriya Na Iya Fadawa Cikin Rikici —AfDB
Bankin Raya Afirka (AfDB) ya yi gargadin cewa tsadar rayuwa da ake fama da ita a Najeriya na iya haddasa…
Read More »