Murja kunya
-
Labarai
Sheikh Daurawa ya bayyana yadda jami’an gwamnati sunka fitar da Murja kunya
Babban Kwamandan Hisbah na jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana yadda wasu jami’an Gwamnati da ya ce ba…
Read More » -
Labarai
Shin da gaske Murja kunya tayi Aure?
Labarin cikin wani faifan bidiyo da ake yadawa cewa murja Ibrahim kunya tayi aure wanda abun ya jawo cece kuce.…
Read More » -
Labarai





Beli : Mun haramta murja kunya wallafa komai a shafinta na Manhajar soshiyal midiya har sai an kammala shari’a – kotu
Babbar Kotun jihar Kano da ke zamanta a Bompai, ta bada belin fitacciyar mai amfani da shafin nan na Tik-Tok…
Read More » -
Labarai


Sheikh Ibrahim Khalil ya bukaci gwamnan Kano ya bada murja kunya muƙami
Sanannen malamin addinin musulunci, Sheihk Ibrahim Khaleel, ya bukaci gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da ya nada , Murja…
Read More » -
Labarai





Murja kunya ta maka hukumar hisbah kano kotu
Afrika Najeriya Nijar Yankin – Hausawa Turai Asiya Duniya Koma shafin farko / Najeriya LABARIN AMINIYA Murja Ta Kai Ƙarar Hisbah…
Read More » -
Labarai


Sautin Murya : Martanin mahaifiyar Murja kunya ƴar tiktok
Bayan kamun da hukumar hisbah tayi wa fitacciyar yar Tiktok Murjanatu Ibrahim kunya wanda a kafar tiktok ke amfani da…
Read More » -
Labarai





Lauyoyin Murja kunya Sun Yi Barazanar Maka Gwamnatin Kano A Kotu
Lauyoyin da ke kare fitacciyar jarumar TikTok din nan, Murja Ibrahim Kunya, sun ba Gwamnatin Jihar Kano wa’adin awanni 24…
Read More » -
Labarai





Ba Alkali ne ya bayar da belin Murja Kunya ba – Cewar Kakakin Kotunan Shari’ar Musulunci
Mai magana da yawun kotunan shari’ar musulunci na jihar Kano Muzammil Ado Fagge, ya ce basu da masaniyar fitar da…
Read More » -
Labarai


Manyan Laifuka Bakwai Da Ake Zargin Murja kunya Da Aikatawa – Sheikh Ibrahim Daurawa
As-sheikh Aminu Ibrahim daurawa ya bayyanawa gidan jaridar Dw hausa cewa suna tuhumar murja kunya manyan laifuka guda bakwai 7…
Read More » -
Labarai



Tun ranar Alhamis mu ka saki Murja bisa umarnin kotu – inji kakakin gidan yari
Kakakin gidan gyaran hali na jihar Kano AC Misbahu Kofar Nassarawa ya shaidawa DAILY NIGERIAN cewa sananniyar ‘yar Tiktok Murja…
Read More »
