Farashin kayan abinci
- Labarai
Labari mai daɗi: Farashin Kayan Abinci Na Cigaba Da Yin Sauƙi A wasu jahohin arewacin Najeriya
Ana ci gaba da samun saukin Farashin kayan abinci inda buhun Alabo ya dawo dubu 50,000 zuwa 60,000 a wasu…
Read More » - Labarai
Labari mai daɗi: Farashin Abinci Ya Fara Yin Sauƙi A Katsina
An fara samun sassafci na farashin kayan Abinci, inda Garin Kwaki ya dawo dubu 48,000, sannan Dawa sabuwa ta dawo…
Read More » - Labarai
Buhun Barkono Danminci “Dan Fura” Ya Kai Naira Dubu 410,000 A Katsina
Yadda jerin Farashin Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina A farashin kasuwanni, Barkono Danminci ya kai Dubu 410,000, inda…
Read More » - Labarai
Farashin buhun barkono yayi tashin Gwauron zabi yakai naira ₦150,000
Buhun Barkono ya kai Naira 150,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;…
Read More » - Labarai
Buhun masara ya haura naira 85,000 a wasu kasuwannin arewacin Nijeriya
A Rahoton nin da gidan rediyo Dclhausa na ruwaito cewa a wannan makon an samu hauhawar farashin kayan abinda yayi…
Read More » - Labarai
Sauƙin sai ALLAH: Farashin Kayan abinci na tashin Gwauron zabi a wasu kasuwannin arewancin Najeriya
Farashin kayan Abinci sauƙi sai ga Allah a kasuwannin jihar Katsina kamar yadda majiyarmu ta samu rahoto daga Katsina post.…
Read More » - Labarai
Faraahin kayan abinci yayi tashin gauron zabi a wasu kasuwanin arewacin Najeriya
Yadda Farashin kayan Abinci a jihar Katsina yayi tashin gauron zabi a wannan mako da muke ciki wanda sai dai…
Read More » - Labarai
Jadawalin farashin Kayan abinci a wannan mako a wasu kasuwanin jihar Katsina
Farashin Masara ya fara yin sauƙi a wasu kasuwannin jihar Katsina Farashin Masara ya fara yin sauƙi a wasu kasuwannin…
Read More » - Labarai
Farashin abincin Waje, yafi sauki fiye sa na gida a Nijeriya
A yayin da Dala da CFA ke ci gaba da sauka a kasuwa, ana kara samun rahusa a kayakin abincin…
Read More » - Labarai
Saukar farashin Dala, farashin kayan abinci ma na sauka a wasu sassan arewancin Nijeriya
A makon nan dai an sayi buhun masara a kasuwar Mile 12 International Market dake Lagos an sayi buhun masara…
Read More »