Farashin kayan abinci
-
Labarai
Madallah : Ana cigaba da samun saukin farashin abinci a wasu kasuwanni
Alhamdullahi komai yayi tsanani maganinsa Allah irin yadda anka sha tashin gwauron zabi na farashin abinci muna kawo muku rahoto…
Read More » -
Labarai
Babu hannun mu a tashin farashin kayan abinci — Dangote
Babbar Darakta a rukunin kamfanonin Dangote, Hajiya Fatima Aliko Dangote, ta bayyana cewa rukunin kamfanonin Dangote ba su da hannu…
Read More » -
Labarai
Farashin Abinci ya fara sauƙi a wasu kasuwannin a arewacin Nijeriya
Alhamdullahi Farashin kayan abin ya karye sosai wanda tabbas wannan labari, labari mai daɗi duba da yadda farashin abinci yake…
Read More » -
Labarai
Farashin Kayan Abinci A Wasu Kasuwannin Jihar arewacin Nijeriya yayi tashin gwauron zabi
A wannan sati kayan abinci yayi tashin gwauron zabi inda buhun Shinkafa da masara, da dawa sunkayi wani tashi abun…
Read More » -
Labarai
Farashin Kayan Abinci A Kasuwannin Jihar Katsina yayi tashin gwauron zabi
A wannan makon farashin kayan abinci a kasuwanin jihar Katsina na cigaba da yin tashin gwauron zabi wanda hakan ke…
Read More » -
Labarai
Za’a Samu Daidaiton Farashin Sukari da Sauran kayayyakin Masarufi Kafin Watan Ramadan – Ministar Kasuwanci
Ministar masana’antu, Kasuwanci da zuba jari, Dr Doris Uzoka-Anite, tace manyan matatun mai a fadin kasar nan sun ba ta…
Read More » -
Labarai
Farashin kayan abinci na kara hauhawa a wasu kasuwannin a arewacin Nijeriya
Farashin kayan abinci na kara hauhawa a wasu kasuwannin jahar katsina Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake kamar…
Read More »