Labarai

Faraahin kayan abinci yayi tashin gauron zabi a wasu kasuwanin arewacin Najeriya

Yadda Farashin kayan Abinci a jihar Katsina yayi tashin gauron zabi a wannan mako da muke ciki wanda sai dai yan uwa ayita addu’a Allah ya kawo mana sauki.

Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 59,500 ja – 62,000
2- Buhun Gero – 53,000
3- Buhun Maiwa – 53,000
4- Buhun wake Kanana – 75,000 manya – 110,000 ja – 91,000
6- Buhun wake suya – 69,000
Kara ta dabbobi.
1- Rago – 40,000 _ 70,000
2- Tunkiya – 40,000 _ 70,000
3- Akuya – 20,000 _ 45,000
4- Dan Akuya – 30,000 _ 45,000
5- Sa – 200,000 mace – 180,000

Kasuwar garin Bakori, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 62,000
2- Buhun Dawa – 58,000
3- Buhun Gero – 60,000
4- Buhun shinkafa – 119,000
5- Buhun Gyada Mai bawo – 27,000
6- Buhun Albasa – 23,000
7- Buhun waken suya – 65,000
8- Buhun wake – 100,003
9- Buhun Alkama – 70,000
10- Buhun Barkono – 65,000_70,000
Kara ta dabbobi.
1- Rago – 30,000 _ 85,000
2- Tunkiya – 55,000 _ 60,000
3- Akuya – 45,000_50,000
4- Dan Akuya – 25,000_40,000
5- Sa – 900,000_ 980,000 saniya – 700,000_800,000 maraki – 450,000 _ 500,000

Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 62,000
2- Buhun Dawa – 60,000
3- Buhun Gero – 61,000
4- Buhun Gyada tsaba – 92,000 Mai bawo – 36,000
5- Buhun Waken suya – 68,000
6- Buhun Wake – 100,0004
7- Buhun Tattasai kauda – 85,000
8- Buhun Aya kanana – 49,000
9- Buhun Albasa – 15,000
10- Buhun Barkono 75,000
11- Buhun Sobo – 30,000
12- Buhun Alabo – 54,000
13- Buhun Tattasai Kauda – 85,000
Kara ta dabbobi.
1- Sa – 250,000_ 700,000
2- Rago –
3- Tunkiya – 50,000 _ 80,000
4- Akuya – 40,000 _ 50,000
5- Dan Akuya – 25,000 _ 40,000

Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 60,000 _ 61,000
2- Buhun Dawa – 52,000
3- Buhun Gyaro – 65,000 Dauro – 63,000
4- Buhun Shinkafa – 120,000
5- Buhun Gyada ‘yar zamfara – 130,000
6- Buhun Wake – 100,002
7- Buhun Waken suya – 62,000 _ 63,000
8- Irin Albasa – 59,000 gwangawani – 4,000 irin tarugu – 50,000 irin Kubewa – 5,000
9- Buhun Barkono – 60,000

Kasuwar garin Ajiwa a Karamar Hukumar Batagarawa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 62,000 2- Buhun Gero – 60,000
3- Buhun Dawa – 60,000
4- Buhun Gyada – 130,000
5- Buhun wake – 100,005
6- Buhun waken suya – 70,000
7- Buhun Alabo – 50,000
8- Buhun Garin Kwaki – 35,000
9- Buhun Dankali – 22,500
10- Buhun Barkono – 65,000
11- Buhun Aya karama – 42,000 Babba – 80,000

Kara ta dabbobi.
1- Sa – 120,000 _ 620,000 Shanuwa – 90,000 _ 500,000
2- Rago – 20,000 _ 165,000
3- Tunkiya – 15,000 _ 100,000
4- Akuya – 15,000 _ 85,000
5- Jaki – 40,000 _ 115,000

Kasuwar garin Mararrabar Kankara a karamar hukumar Malumfashi,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 59,000 _ 60,000
2- Buhun Dawa – 57,000
3- Buhun Dauro – 60,000
4- Buhun Gyada tsaba – 123,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 115,000 _ 130,000 shanshera – 40,000 _ 45,000
7- Buhun Wake – 100,003
8- Buhun waken suya – 61,000 _ 63,000
9- Buhun Alabo – 54,000
10- Buhun Barkono Tiya – 1,500
Kara ta dabbobi.
1- Rago – 40,000_100,000 abun da yayi sama
2- Tunkiya – 40,000_ 65,000 abun da yayi sama
3- Akuya – 25,000_60,000 abun da yayi sama
4- Dan Akuya – 20,000 _ 30,000 abun da yayi sama

Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 57,000_58,000 Tiya – 1,500
2- Buhun Dawa – 53,500 Tiya – 1,400
3- Buhun Gero – 43,000
4- Buhun wake – 98,000 _ 110,000 Tiya – 2,600
5- Buhun waken suya – 63,000 _ 64,000 Tiya – 1,650
Kara ta dabbobi.
1- Sa – 600,000 _ 880,000 Shanuwa – 300,000 _ 520,000
2- Rago – 55,000 _ 180,000
3- Tunkiya – 35,000 _ 60,000
4- Akuya – 30,000 _ 50,000
5- Dan Akuya – 25,000_42,000

Kasuwar garin Danmusa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Masara Tiya – 1,500 ja – 1,500
2- Dawa Tiya – 1,400 Fara – 1,350
3- Buhun shinkafa – 110,000
4- Buhun Dabino – 90,000
5- Buhun Dankali – 27,000
6- Buhun Tsamiya – 12,000
7- Buhun lalle – 20,000
Kara ta dabbobi.
1- Tumaki – 20,000 _ 70,000
2- Awaki – 20,000 _ 50,000

Kamar yadda Aysha Abubakar Danmusa na tattara rahoto.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button