Kannywood

Tsohuwar Jaruma Sadiya Gyale zata yi Aure

A yau din nan majiyarmu ta samu labarin auren tsohuwar jaruma masana’atar Kannywood sadiya Muhammad gyale.

Kamar yadda majiyarmu ta samu daga shafin kannywood da sunka wallafa

“Yau Juma’a zaa daura auren tsohuwar jaruma Sadiya Muhammad Tukur (Sadiya Gyale) da Mustapha Umar a masallacin jumaa na sharada phase 3 karfe 2 na rana Allah sanya alheri”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button