Labarai

Daga Zuwa Hira Mahaifinta Yatareshi Aka Daura Aure

Advertisment

Ana ta abubuwan mamaki da basa ƙarewa a duniyar nan wato yanzu lamarin aure ya wuce na wasa inda maza ake Wuff da su ba maza ba.

Shafin madogara TV/Radio ya wallafa wannan labari a shafinsu na facebook inda sunka ruwaito faruwar abun.

Ga yadda labarin ya faru.

Yunusa Basu daga Dutse Jigawa yaje daurin auren abokinsa sai yace aikuwa yanada budurwa a Adamawa donhaka yace bari yaje hira sugaisa, aiko yana zuwa mahaifin budurwar ya tareshi aka daura auren dabai shiryaba.

Advertisment

Yanzu zancen danake muku an kawo masa matarsa har Dutse Jigawa tun daga Adamawa. Tabbas wannan mahaifin matar tasa yacira tuta wajen jarumta, kuma yakamata abashi lambar girmamawa ta Siriki of the year.

Tabbas wannan salon da iyaye suka dauka yana bada chitta.

Abun da ya daurewa hausaloaded akai shine shin waye waliyin ango a wamnan labari tunda dai bada dangin mahaifinsa anka je.

Ga hotuna.

Daga Zuwa Hira Mahaifinta Yatareshi Aka Daura Aure Daga Zuwa Hira Mahaifinta Yatareshi Aka Daura Aure Daga Zuwa Hira Mahaifinta Yatareshi Aka Daura Aure

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button