Labarai
-
Matar Aure ta rasa ranta saboda da bakin cikin an ma ta kishiya
Ash sheikh Dr. Abdullahi usman Gadon kaya a wajen majalisin karatu ya kawo wani labari mai ban al’ajabi da tausayi…
Read More » -
Talauci yayi sanadiyar yankewa karamar yarinya yar shekara 13 hannu a zamfara
An yankewa wata yarinya ƴar shekara 13 hannu mai suna Fauziyya Sani sakamakon rashin kuɗin kai ta asibiti a jihar…
Read More » -
Barayin daji sun kashe wata mata saboda ta ki yadda su yi zina da ita a Katsina
Wani magidanci mai suna Malam Aminu Yusuf, mazaunin garin Jibia a jihar Katsina ya zayyana yadda barayin dajin da suka…
Read More » -
Phram Isah Dahiru da ya ci gasar fasaha da kirkira ta NCC yaci kyautar Naira miliyan Goma ₦10million
Wannan da kuke gani shi ne Pharmacist Isah Dahiru da ya ci gasar fasaha ta kirkira da Nigerian Communications Commission…
Read More » -
Babu ƴa mace da zata ce bata ta zubar da ciki a rayuwar ta ba – Inji Phyna
Big Brother Naija wadda ta samu nasara a kakar wasa ta 7, Josephine Otabor, wacce aka fi sani da Phyna,…
Read More » -
Kare ma ya fi maroƙi amana : Barr. Bulama Bukarti yayiwa Rarara martani mai zafi
Fitaccen lauyan nan kuma mai sharhi akan harka tsaro da bincike lauya Audu Bulama Bukarti yayi tsokaci mai zafi akan…
Read More » -
Martani mai zafi zuwa ga Rarara daga Bashir Ahmad
Tsohon mai taimakawa Buhari akan kafafen sada zumunta Bashir Ahmad yayiwa rarara wankin babban bargo wanda ya wallafa a shafinsa…
Read More » -
Kano: Limamin wuff Suleiman mijin baturiya ya zama ɗan kasar Amerika
Suleiman isah panshekara wanda yake dan asalin jihar kano wanda wata baturiya da sunka hadu a kafar sada zumunta har…
Read More » -
Tiktoker: Muhimman Abubuwan da ya kamata ku sani game da Rahama Sa’idu da aka kora daga makaranta
Wannan yarinyar da hotunanta ke kasa mai suna Rahama Sa’idu da labarin ta ya yadu a shafukan Sada Zumunta, bayan…
Read More » -
Tiktoker: Ba korar Rahama Sa’idu mu ka yi kan TikTok ba, faɗuwa ta yi a jarrabawa — Kwalejin Lafiya
Kwalejin koyon aikin jinya ta jihar Kebbi da ke Birnin Kebbi ta musanta korar dalibarta mai suna Rahama Sa’idu bisa…
Read More »









