Labarai
-
Rarara yayi Gaskiya: Tabbas akwai bukatar Buhari ya nemi gafarar ‘yan Nijeriya – Gudaji Kazaure
Tsohon dan majalisar tarayya hon.Gudaji kazaure ya to fa albarkacin bakinsa akan wannan dambar da rarara yayi inda an dade…
Read More » -
Duk wanda ya san ba zai yi aikin da muka bashi ba to ya ajiye mukaminsa, Tinubu ya gargaɗi ministoci
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce duk wani minista da masu rike da muƙamai da su ka san ba za…
Read More » -
Matar gwamnan Abia ta raba sanduna 100 ga makafi a jihar
Uwargidan gwamnan jihar Abia, Priscilla Otti, a jiya Talata, ta bayar da gudummawar fararen sanduna guda ɗari ga makafi a…
Read More » -
Budurwa ta sheƙa barzahu tana saduwa da Saurayinta ,kan maganin karfin maza
Wata mata ta mutu tana tsaka da saduwa da saurayinta da ya sha maganin karfin maza domin ya birge ta…
Read More » -
Minista tace dandalin Rijistar Asusun Tallafi akan Talauci na karya ne – Dr. betta Edu
Dakta Betta Edu, ministar harkokin jin kai da yaki da fatara, ta ja kunnen ‘yan Najeriya kan wani shafin yanar…
Read More » -
Kotu Ta Yankewa Ƴan Daudu Hukuncin Wata 3 a Gidan Gyara Halinka da Bulala 10
Kotun Shari’ar Addinin Musulinci dake zaman ta a Hukumar Hisbah ta jahar Kano ta yankewa, wasu yan Daudu Hukunci, bayan…
Read More » -
Rana dubu ta ɓarawo :Sojoji sun yi nasarar aikawa da wani ƙasurgumin ɓarawo ɓarhazu, da ya addabi ƴan arewa
Jami’an tsaron Najeriya sun kashe wani dan bindiga da ya yi kaurin suna a yankin arewa maso yammacin Najeriya, kamar…
Read More » -
Yan bindiga sunyi awon gaba da yan matan amarya biyar ana cikin shagalin biki
Wasu ƴan bindiga sun kutsa kai cikin wani garin da ake kira da Sukola dake a karamar hukumar Bakori ta…
Read More » -
Dan balki kwamanda yayiwa rarara martani akan kalamansa da yayiwa buhari
Fitaccen dan gwagwarmaya nan abdulmajeed almustapha kwamanda wanda aka fi sani da dan balki kwamanda yayi martani akan irin kalaman…
Read More » -
Talauci: Yunwa ta yi sanadiyar ajalin wani magidanci yabar mata da ciki,ga ƴaƴa ba abinci
Mun binciki labarin wata baiwar Allah a jihar Kano mai suna Binta wacce yunwa ta kashe mijinta, Sani mai Faskare,…
Read More »









