Labarai
-
Tiktoker: Daga Ƙarshe Rahama Sa’idu da anka kora daga makaranta tayi magana
Wata daliba a kwalejin ‘ nursing and science birnin kebbi’ da anka kora daga makaranta sakamakon wasu na cewa irin…
Read More » -
Wani Dattijo mai shekara 71, ya killace kansa shekara 55 saboda tsoron mata
Labarin wani mutum mai suna Callitxe Nzamwita ya gina wata katanga kewaye da gidanaa don kada magana ko wani abu…
Read More » -
Ƴan sanda sun saki miji, sunyi cafke wanda ake zargi da kashe matar aure a borno
Rundunar ƴansanda a jihar Borno, a jiya Talata ta ce ta saki mijin matar da aka kashe a gidan aurenta…
Read More » -
Legas: An yanke wa shugaban cibiyar kula da lafiya daurin rai-da-rai bisa yi wa ƴar uwar matarsa fyaɗe
Wata Kotun hukunta laifukan fyaɗe da rigingimun cikin gida da ke Ikeja ta yanke wa Daraktan Cibiyar kula da Ciwon…
Read More » -
Saurayi da budurwa sun daurawa kansu aure asirance
Wasu matasa sun daurawa abokinsu aure da budurwarsa ba tare da sanin iyayensu ba. Wannan al’amari mai kama da al’amara…
Read More » -
Mata ta kasurgumar mazinaciya ce, ina rokon kotu ta rabani da ita – Magidanci
Wata kotun yanki da ke Centre-Igboro, Ilorin a ranar Juma’a, ta raba auren Majeed Suleiman da Ganiyat Suleiman bisa bukatar…
Read More » -
Tsadar rayuwa ta sa wata mata sayar da jikanta kan kudi Naira dubu 50 a Nijeriya
Wata mata mai suna Mrs Oluchukwu Nwosu ta sayar da jikanta dan watanni uku kan kudi Naira dubu 50, inda…
Read More » -
Mu fa ba ‘yan ta’adda bane – Fulanin daji
Jaridar Dclhausa ta samu tattaunawa da wani fulani inda yake bayyana cewa bai dace ana yiwa fulani jam’i da yan…
Read More » -
Jama’a ku kawo min agaji, likitoci sun ce a datse min ƙafafu’ – Fitaccen ɗan fim, ‘Mista Ibu’
Fitaccen ɗan fim ɗin Nollywood, ko kuma finafinan kudu, John Okafor, wanda aka fi sani da Mista Ibu, a yanzu…
Read More » -
Lalurar nakasa: Labarin wani lebura mai kafa da ya dukufa wajen neman nakasan maimakon barace-barace
Wani mai larurar nakasa a Jihar Katsina, Yahuza, wanda aka fi sani da dan Nijeriya, ya shaida wa TRT Afrika…
Read More »









