Labarai
-
‘Yan bindiga sun bude wuta kan masu Mauludi a Katsina, sunyi ajalin kusan mutum 20
‘Yan bindiga da ba a san adadinsu ba, sun afka kauyen Kusa da ke cikin karamar hukumar Musawa a jihar…
Read More » -
Bashin Da Najeriya Ta Ciyo Ya Karu Zuwa Tiriliyan N89.3
Bashin da ake bin Najeriya ya karu da Naira tiriliyan 20.6 a sakamakon faduwar darajar Naira a watanni biyar da…
Read More » -
Yau Litinin 6/11/2023 Kotu Za Ta Fara Zama Akan Shari’ar Abba Da Gawuna
Akwai fargaba a jihar Kano yayin da kotunan daukaka kara ke shirin sauraron karar da Abba Yusuf ya shigar yana…
Read More » -
Mai kamfanin facebook mark Zuckerberg ya samu rauni an masa aiki
Mai kamfanin Meta ( Facebook), Mark Zuckerberg, ya hadu da tsaustayi a gwiwar a yayin da yake karbar horo na…
Read More » -
Babu dalilin da zai sanya a cirewa gwamnan Kano kuri’u 165,000 a Kotu – Femi Falana
Babban lauya mai kare hakkin dan Adam a Nigeria, Femi Falana, ya soki hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan…
Read More » -
Mata ta roƙi kotu ta raba aurenta da mijinta saboda sun kwashe shekaru 2 tare ba haihuwa
Wata matar aure mai suna Shakirat Ayinla, a yau Alhamis ta roki wata kotu da ke Centre-Igboro da ta raba…
Read More » -
Tauraruwar wasan Tennis ta sadaukar da dukiyar ta ga Falasdinawa
“Yana da matukar wahala ganin yara, jarirai suna mutuwa kowace rana,” in ji Jabeur, tana mai share hawaye yayin da…
Read More » -
Tiktoker: Kira na karuwa da malamin makarantar yayi ya ɓatamin rai sosai – Rahama Sa’idu
Rahama Sa’idu wadda anka kora a kwalejin koyon aikin jinya da ke birnin kebbi inda ta bada labarin cewa hukumar…
Read More » -
Dr. Sheriff Almuhajir yayi tsokaci akan zuwan Dr. Zakir Naik Sokoto
Dr. Sheriff Almuhajir yayi wannan tsokaci na shafinsa na sada zumunta a yau akan gayyato dr.zakir naik zuwa birnin jihar…
Read More » -
Bola tinubu zai siya wa kan sa jirgin ruwan shaƙatawa na Naira biliyan 5, kimanin adadin kuɗaɗen da zai bai wa ɗaliban jami’o’i bashi
Shugaba Bola Tinubu ya ware wa kan sa Naira biliyan 5 domin sayen jirgin ruwan Shugaban Ƙasa, yayin da ya…
Read More »









